Miliyoyin mutane sun halarci jana’izar Shahid Ayatollah Khamenei a Iraki

A Iraki Miliyoyin jama’a ne suka hallara a biranen Najaf da Karbala don jana’izar ban kwana da Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatollah Seyyed Ali Khamenei. Rundunar Hashd al-Shaabi, ta Iraki, ta ce sama da mutane miliyan 2.3 ne suka halarci jana’izar a Najaf. A wani labarin kuma, gidan talabijin na Al Mayadeen, […]

Qalibaf : lokacin nuna karfin iko da matsin lamba ya wuce

Kakakin majalisar dokokin Iran Mohamed Baqer Qalibaf ya kalubalanci Amurka akan keta yarjejeniyar fahimtar junar dake a tsakaninsu. Mista Ghalibaf ya yi Allah wadai da Amurka saboda keta yarjejeniyar yana mai jaddada cewa zamanin nuna karfin iko da matsin lamba ya wuce. Da yake tsokaci kan keta yarjejeniyar da ta shafi mashigar Hormuz, ta hanyar […]

Iran : Duk wata hanyar tallafawa Amurka wajen kai mana hari zata fuskanci martani

Hedikwatar tsaron Iran ta yi ikirarin cewa duk wata hanyar tallafawa “dakarun Amurka da ke kai hari” zata fuskanci martini. Wannan sanarwar ta biyo bayan hare-haren sama na Amurka wanda Iran ta ce ya keta yarjejeniyar tsagaita wuta a fili kuma ya karya yarjejeniyar fahimtar juna ta Islamabad. Hedikwatar ta bayyana a cikin sanarwar ta […]

Ministocin harkokin wajen kasashen Sahel da Rasha na taro a Nijar

Jamhuriyar Nijar na karbar bakuncin taron ministocin harkokin wajen kasashen kawancen Sahel da Rasha a Yamai. Taron wanda shi ne karo na biyu na shawarwarin diflomasiyya tsakanin Tarayyar AES da Rasha, na da matukar muhimmanci ga kawancen biyu. Ministan Harkokin Wajen Rasha Sergei Ravrov, ya kasance tare da takwarorinsa uku daga Nijar, Burkina Faso, da […]

IRGC ta kai hare-hare 85 kan wuraren soji na Amurka

Rundunar kare juyin juya halin Musulunci (IRGC) ta ce ta kai jerin hare hare kan wuraren soji 85 na Amurka a kasashen Bahrain da Kuwait da makamai masu linzami da jiragen sama marasa matuki a matsayin martani na farko ga harin da Amurka ta kai wa kasar. A cikin wata sanarwa da ta fitar Rundunar […]

Iran Za Ta Dauki Matakai Masu Tsauri Don Kare Muradin Kasarta

Iran ta ce za ta dauki “matakai masu tsauri” don kare muradun kasarta duk da ci gaba da take yarjejeniyar fahimtar juna da Amurka ke yi. Mataimakin Ministan Harkokin Waje kan harkokin Shari’a da Harkokin Ƙasashen Waje Kazem Gharibabadi ne bayyana hakan a cikin wani sako a shafin X, bayan da Amurka ta soke takunkumin […]

 CNN: Cikin Sani Sojojin Amurka Su Ka Kai Wa Makarantar Minab Hari

Tashar talabijin din CNN ta nakalto wata majiya uku da take cewa, kwamandojin sojan Amurka sun yi watsi da gargadin da jami’an leken asiri su ka yi musu akan wuraren da za su kai wa hari a cikin Iran, su ka amince da kai wa makarantar “Minab” hari. Harin na Amurka wanda bincike ya tabbatar […]

IRGC Sun Mayar Da Martani Ga Harin Wuce Gona Da Iri Na Amurka Akan Cibyoyinta 85

Dakarun kare juyin musulunci na Iran sun sanar da cewa sun kai hare-hare ta hanyar amfani da makamai masu linzami da jiragen sama marasa matuki akan wurare 85 na sojan Amurka a cikin wannan yankin, haka nan kuma an kakkabo jirgin sama maras matuki samfurin Mq-9. Sadarwar da dakarun kare juyin musulunci na Iran su […]

Ministan Harkokin Wajen Rasha Ya Fara Ziyarar Aiki A Nahiyar Afirka

Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya fara ziyarar aiki a cikin kasashen nahiyar Afirka tare da yada Zangon farko a birnin Addis Ababa na kasar HAbasha. A ganawar da ya yi da shugaban kungiyar tarayyar Afirka ( A.U) Mahmud Ali Yusuf, ministan harkokin wajen kasar ta Rasha ya yi kira ga nahiyar Afirka […]

Araqchi: Iran Ba Zata Mika Wuya Ga Kowace Irin Barazana Ba

Ministan Harkokin Wajen Iran ya jaddada cewa: Al’ummar Iran da sojojin kasar ba za su taba miƙa wuya ga kowace barazana ba Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Abbas Araqchi, a cikin wani rubutu da ya yi a dandalin sada zumunta na X, ya yaba wa dimbin jama’ar Iran da suka halarci jana’izar Jagoran Juyin Juya […]

Kwamandan Rundunar Quds Ya Jaddada Bukatar Daukar Fansar Jinin Jagora

Kwamandan Rundunar Quds ya bayyana cewa: Jana’izar gawar Imam Khamene’i da aka yi a kasar Iraki za ta ƙara bayyana buƙatar ɗaukar fansar jininsa Kwamandan Rundunar Quds ta Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci, Janar Isma’il Qaani, ya tabbatar da cewa gudanar da jana’izar Imam Khamene’i da aka yi wa a kasar Iraki zai sa […]