Burkina Faso ta katse huldar diflomatsiyya da Faransa

Gwamnatin Ouagadougou ta sanar cewa ta yanke shawarar katse huldar diflomasiyya da Faransa nan take, kamar yadda wata sanarwa da ofishin firaministan kasar ya fitar ta bayyana. A cewar sanarwar, shawarar ta biyo bayan “binciken da aka yi sosai kan halin da dangantakar kasashen biyu ke ciki a yanzu.” Gwamnatin ta ce “sharuddan da suka […]

Iran ce kawai ke da izinin cire nakiyoyi daga mashigin Hormuz (Gharibabadi)

Iran ta bayyana cewa ita ce kawai aka ba wa izrinin cire nakiyoyi daga mashigar Hormuz a karkashin yarjejeniyar fahimtar juna ta Islamabad. Mataimakin Ministan Harkokin Waje na Iran kan Shari’a da Harkokin Ƙasashen Waje Kazem Gharibabadi ya yi watsi da yunkurin Faransa na cewa zata gudanar da wannan aikin a mashigin Hormuz tare da […]

Falasdinu ta bukaci duniya ta dauki matakai na zahiri kan Isra’ila

Jakadan Falasdinu a Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci al’ummar duniya da su dauki mataki na zahiri don dakatar da ci gaba da mamaye yankunan Falasdinu da Isra’ila ke ci gaba da yi. Riyad Mansour ya shaida wa Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya a ranar Litinin cewa Isra’ila na kara mamaye yankunan Falasdinu yayin da take […]

Araghchi ya isa Bagadaza domin tattauna alakar dake a tsakaninsu

Ministan Harkokin Wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Abbas Araghchi, ya isa Baghdad, babban birnin Iraki, a safiyar yau Lahadi. An shirya Mista Araghchi zai gana da jami’an Iraki domin yin bitar dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu da kuma batutuwan da suka shafi yankin da na duniya a yanzu. A cewar majiyoyin Iraki, ziyarar za […]

Iran : Ana sa ran mutum miliyan 20 su halarci jana’izar Shahid Ayatollah Khamenei

A Iran an sanar da karin bayanai game da bukukuwan bankwana da jana’izar kwana biyu da aka shirya don girmama Jagoran Juyin Juya Halin Musulinci na kasar mai rasuwa Ayatollah Seyyed Ali Khamenei. Ana sa ran taron zai jawo hankalin mutane miliyan 20. Birgediya Janar Hassan Hassan-zadeh, shugaban rundunar tsaro ta juyin juya halin Musulunci […]