Iran Da China Sun Tattauna Hakkin Iran Na Iko Da Abin Da Ke Mallakinta

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sun tabbatar wa China cewa Iran tana da ‘yancin yin amfani da shinfida ikonta kan abin da ta mallaka Ministan Harkokin Wajen Iran Seyyed Abbas Araqchi ya bayyana a wani rubutu a dandalin X, cewa:”Ya yi wani taro mai inganci da Wang Yi, Ministan Harkokin Wajen China, a […]

Kasashen Iran Da Saudiyya Sun Tattauna Kan Hadin Gwiwar Kasashen Yankin

Ministan harkokin wajen Iran ya tattauna kan ci gaban yankin Gabas ta Tsakiya tare da takwaransa na Saudiyya Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya yi wata tattaunawa ta hanyar wayar tarho da takwaransa na Saudiyya, Faisal bin Farhan a yammacin ranar Laraba. Araqchi, wanda a lokacin yana gudanar da ziyarar aiki a birnin Beijing […]

Tawagar Iran A UN Ta Sanar Da Mafita Kan Rikicin Mashigar Ruwan Hormuz

Tawagar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada cewa: Samar da mafita mai kyau a mashigar ruwan Hormuz ita ce kawo karshen yaki Ofishin Jakadanci na Dindindin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Majalisar Dinkin Duniya, ya mayar da martini ga daftarin kudirin da Amurka ta gabatar a Kwamitin Tsaron Majalisar, tana mai jaddada cewa: […]

Qalibaf Ya Yi Tsokaci Kan Labarun Karyar Amurka Dangane da Tattaunawa Da Iran

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi tsokaci kan labaran karya da kafofin watsa labaran Amurka ke yadawa game da tattaunawa da Iran A matakin da Amurka ta dauka na yada labaran karya game da zaman tattaunawa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Kakakin Majalisar Dokokin Iran kuma shugaban tawagar Iran a zaman tattaunawa da Amurka Muhammad […]

Shugaban Kungiyar Hamas A Gaza Ya Ce: Yahudawa Ke Hana Ci Gaba Da Tattaunawa

Babban jami’in kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas a Gaza ya bayyana cewa: Zaman tattaunawa kan batun Falasdinu ya lalace ne saboda rashin kiyayen sharudda daga ‘yan mamaya Shugaban kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas a Zirin Gaza, Khalil al-Hayya, ya bayyana cewa: Harin da sojojin mamayar Isra’ila suka kai kan unguwar al-Daraj da ke Gaza, wanda […]