Iran ta sha awashin kai hari kan dakarun ketare da suka kusanci mashigar Hormuz

Sojojin Jamhuriyar Musulinci ta Iran, sun sha alwashin daukar matakin kai hari kan duk wasu dakarun kasashen waje da suka kusanci mashigar ruwa ta Hormuz. Wannan na zuwa ne bayan da shugaba Donald Trump ya ce Rundunar sojin Amurka za ta fara raka jiragen ruwan ƴan kasuwa da za su wuce ta Mashigar Hormuz, a […]
MDD : Gaza ta zama wuri mafi hatsari ga ‘yan jarida a duniya

Ofishin Babban Kwamishinan Kare Hakkin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya a yankunan Falasdinawa da aka mamaye ya amince da cewa “Gaza ta zama wuri mafi hatsari a duniya ga ‘yan jarida,” inda akalla ‘yan jarida 295 aka kashe a hare-haren Isra’ila tun lokacin da Isra’ila ta fara yaki a Gaza a watan Oktoban 2023. […]
Iran ta ce tana nazarin amsar da Amurka ta gabatar mata ta hanyar Pakistan

Iran ta ce tana nazarin amsar da Amurka ta gabatar mata a game da shawarwarin nan guda 14 da ta mika ta hanyar masu shiga tsakani na Pakistan. “Amurkawa sun ba da amsarsu ga shirin da muka gabatar ta hanyar bangaren Pakistan, kuma a halin yanzu muna duba su,” in ji Kakakin Ma’aikatar Harkokin Waje […]
Isra’ila ta tsananta kai hare hare kan kudancin Lebanon

Isra’ila na ci gaba da kai hare hare a kudancin Lebanon wanda ya fuskanci sabbin hare-haren sama na Isra’ila duk da tsagaita wuta. Hare haren sun shafi garuruwa da kauyuka da dama, inda ka samu hasarar rayukan mutane sama da 100 a baya baya nan da haifar da kaurar jama’a da dama a yankin. A […]
An mika ma’aikatan jirgin ruwan Iran da Amurka ta kwace ga Pakistan

Bayanai sun ce an mika ma’aikatan jirgin ruwan kasuwanci na Iran Touska, wanda Amurka ta kwace a matsayin wani bangare na toshewar jiragen ruwanta ba bisa ka’ida ba, inda ka mika su ga Pakistan sannan su wuce zuwa Iran. Cibiyar sadarwa ta Amurka ta kara da cewa, an saukake shirye-shiryen mika ma’aikatan jirgin su 22. […]
Martanin Iran Ga Sambatun Donald Trump Akan Bude Mashigar Ruwan Hurmuz

A daren Lahadi ne dai shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sake yin sambatu,irin wadanda ya saba akan Iran. A wannan karon, ya yi Magana ne akan cewa daga safiyar Litinin jiragen yakin Amurka za su fara yi wa jiragen man fetur rakiya domin wucewa ta mashigar ruwan Hurmuz.Wannan irin sambatun ya fuskanci mayar da […]
Araghchi Ya Yabawa Pakistan Kan Korinta Na Shiga Tsakanin Iran Da Amurka

Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya bayyana godiyar Iran ga rawar da Pakistan ke takawa wajen sulhunta tsakanin Tehran da Washington, da nufin kawo karshen yaƙe-yaƙe a yankin. Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta ce a cikin wata sanarwa cewa Araghchi ya yi magana ta waya jiya da daddare da takwaransa na Pakistan, Mohammad Ishaq […]