Iran Ta Gabatar Da Shawarar Da Zata Kawo Karshen Yakin Da Ake Yi Da Ita

Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Sun gabatar da shawara don kawo karshen yakin, kuma yanzu haka dabara ta rage wa Amurka Kazem Gharibabadi, Mataimakin Ministan Harkokin Waje na Iran kan harkokin Shari’a da Harkokin Ƙasashen Waje, ya sanar da cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta gabatar da shawara ta ƙarshe don kawo […]

Shugaban Amurka Zai Yi Nazari  Kan Shawarar Da Iran Ta Gabatar

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa: Zai yi nazarin shawarar da Iran ta gabatar Shugaban Amurka Donald Trump ya ce, “Nan ba da jimawa ba zai yi nazarin shirin da Iran ta gabatar.” Kamfanin Dillancin Labaran Reuters ya ambato Trump yana cewa: “An yi masa bayani game da manufofin yarjejeniyar da Iran kuma […]

Kasar Iran Tana Da Karfin Tabbatar Da Tsaron Yankin Gabas Ta Tsakiya

Mataimakin Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jadadda cewa: Iran tana da karfin tabbatar da tsaron yankin Mataimakin Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran (wato Majalisar Dokokin kasar), Hamid Ridha Hajji Baba’i, ya bayyana cewa: Iran ita ce kasa mafi ƙarfi a yankin, yana mai jaddada cewa, ƙasar da ke da ikon tabbatar da […]

Kasashe Da Dama Suna Tuntubar Iran Kafin Shigewa Ta Mashigar Hormuz

Hoton jiragen ruwa

Jami’in Iran ya bayyana cewa: Kasashe da dama suna tuntubar Iran game da wucewa ta mashigar ruwan Hormuz Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran kan Harkokin Diflomasiyya na Tattalin Arziki Hamid Ghanbari ya bayyana cewa: Kasashe daban-daban suna yin mu’amala akai-akai da Iran don neman amincewarta kan jiragen ruwansu su ratsa ta Mashigar ruwan Hormuz. Ghanbari […]

Yawan Falasdinawa Da Suka Yi Shahada A Gaza Sun Kai 72,608

Adadin mutanen da suka yi shahada sakamakon hare-haren da sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila suka kai kan Gaza ya kai 72,608 Ma’aikatar Lafiya ta Falasdinu a yankin Gaza ta ruwaito cewa: Adadin mutanen da suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da irin da sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila suke kai wa kan yankin Gaza tun […]