Haaretz: Donald Trump Ne Ya Tilasta Wa Netanyahu Tsagaita Wutar Yaki A Lebanon

Jaridar HKI ta Haarets ta buga labarin dake cewa; Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanar da tsagaita wutar yakin Lebanon ba tare da ya tuntun Isra’ila ba, da hakan ta tilasta wa Benjamine Netanyahu amincewa. Jaridar ta ci gaba da cewa, abinda ya farun, ya haifar da cecekuce da sabani a tsakanin ‘yan sahayoniya. […]
Mutanen Kudancin Lebanon Suna Cigaba Da Komawa Garuruwansu

Kwanaki uku bayan tsagaita wutar yaki a Lebanon, mutanen kudancin kasar da kuma yankin Bika’ suna komawa kauyukansu da garuruwansu tare da cewa an rushe musu gidaje. Rahotannin da suke fitowa daga kasar ta Lebanon sun ce, tun ranar da aka sanar da tsagaita wutar yaki a Alhamis da dare ne, mutane su ka fara […]
Iran Ta Sake Rufe Mashigar Ruwan Hurmuz Saboda Karya Alkawalin Amurka

Kakakin cibiyar sojan Iran ta Khatamul-Anbiya, ya sanar da cewa; Mashigar ruwan Hurmuz ta koma yadda take a karkashin tsaro mai tsanani. Sanarwar ta ci gaba da cewa; Dama Iran ta bude mashigar ruwan ne da zummar nuna kyakkyawan fata, domin barin wani adadi kadan na jiragen ruwa na jigilar man fetur da na kasuwanci […]
Iran Ta Karyata Cewa Za Ta Mika Tataccen Sanadarin “Uranium” Zuwa Waje

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran, Dr. Isma’ila Baka’i, ya bayyana cewa; Babu yadda za a fitar da sanadiyar Uranium na Iran zuwa wajen kasar. A wata hira da tashar talabijin ta kasar Iran, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran din ya ce’ ko kadan babu gaskiya a cikin batutuwan da suke fitowa daga bakunan wasu jami’an […]
Iran na neman zaman lafiya ne a yankin: Shugaba Pezeshkian

A wata hira da aka yi da shi a talabijin a ranar Juma’a, Masoud Pezeshkian ya ce, “Ba ma neman matsala a yankin; a’a, muna neman zaman lafiya ne. Muna kare mutuncin kasarmu da mutunci kuma muna ci gaba da jajircewa kan tsarin doka da na hukuma da dole ne mu bi. Muna fatan bangaren […]
Iran ta sake dawo da ikon mashigar Hormuz a karkashin kulawar soja

Laftanar Kanar Ebrahim Zolfaghari, mai magana da yawun hedikwatar tsakiya ta Khatam al-Anbiya ta Iran, ya ce a ranar Asabar cewa “ikon mashigar Hormuz ya koma matsayinsa na baya kuma wannan mashigar dabarun tana ƙarƙashin kulawa da iko mai ƙarfi na Sojojin Sama.” Ya lura cewa Iran a baya ta “yarda da aminci, bayan yarjejeniyoyi […]
Sharhi : Matakin Iran na sake rufe mashigar ruwa ta Hormuz

Rundunar sojin Iran ta ce ta sake rufe mashigar Hormuz saboda ci gaba da toshe tasoshin ruwanta da Amurka ke ci gaba da yi. Kamfanin dillancin labaran Fars da ke da alaka da dakarun juyin juya halin ƙasar, da kamfanin dillancin labarai na Iran Students da kuma kafar yada labarai ta kasar IRIB, sun rawaito […]
‘Yan Majalisar Burtaniya sun goyi bayan takunkumi kan Isra’ila saboda kisan kiyashi a Gaza, Lebanon

Aƙalla ‘yan Majalisar Dokokin Burtaniya 75 ne suka sanya hannu kan kudirin takunkumi kan Isra’ila saboda kisan kare dangi da ta yi a Falasdinu da Lebanon. Dan Majalisar Dokokin Labour Richard Burgon ya gabatar da kudirin a Majalisar Dokokin Burtaniya yana kira da a sanya takunkumi mai yawa kan Isra’ila saboda ayyukanta a Gaza, Yammacin […]