Shugaban Iran Ya Kaddamar Da Kamfanoni 1,376 A Fadin Kasar A Wannan Talata

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan ya kaddamar da kamfanini manya manya da kanan wadanda gwamnatinsa ta samar ko ta kammala ko kuma ta farfado da su. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa shugaban ya kaddamar da sabbin kamfanoni har 868, sannan wasu 508 kuma kamfanoni ne da suka rushe sannan aka […]

Iran Ta Bukaci Sakamako Na Gaggagawa A Tattaunawarta Da Amurka

Gwamnatin kasar Iran ta bukaci a gaggauta samar da sakamako a tattaunawar da ta shiga da Amurka kan shirinta na makamashin Nukliya. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baghaei yana fadar haka a yau talata. Ya kuma kara da cewa batun daukewa kasar takunkuman tattalin […]

Tattunawar Iran, Turkiyya, Masar Da Saudiyya Kan Ci Gaban Da Aka Samu A Tattaunawar Muscat

Ministan harkokin wajen Iran ya tattauna da takwarorinsa na kasashen Turkiyya, Masar da Saudiyya kan ci gaban da aka samu a tattaunawar Muscat Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya yi tattaunawa ta wayar tarho daban-daban da takwarorinsa na Turkiyya, Hakan Fidan; Masar, Badr Abdel-Aty; da Saudiyya, Faisal bin Farhan. A cikin waɗannan kiraye-kiraye daban-daban, […]

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Ya Ce: Babu Batun Yaki Tsakanin Amurka Da Iran

Ministan harkokin wajen Turkiyya ya bayyana cewa: Babu wata alama da take gwada alamar bullar yaki tsakanin Amurka da Iran Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya tabbatar da cewa: Yankin a halin yanzu bai nuna wata alama ta wani yaƙi da ke shirin faruwa tsakanin Amurka da Iran ba, wanda hakan ke nuna cewa […]

Sojojin Sudan Sun Yi Nasarar Kwato Wasu Garuruwa Daga ‘Yan Tawayen Kasar

Sojojin Sudan sun cimma nasarori masu yawa tare da ‘yantar da birane a Kudancin Kordofan Dage killacewar da Rundunar Kungiyar Rapid Support Forces ta Dakarun Kai Daukin Gaggawa ta yi wa biranen Sudan ya nuna wani muhimmin sauyi a ayyukan sojin kasar, bayan nasarar da sojojin Sudan suka samu wajen ‘yantar da Dilling da Kadugli […]

Tattaunawar Muscat : Araghchi ya tattauna da takwarorinsa na Turkiyya, Masar, Da Saudiyya

Ministan Harkokin Wajen Iran ya tattauna ta wayar tarho da takwarorinsa na kasashen Turkiyya, Masar, Da Saudiyya domin yi musu bayani kan sabbin abubuwan da suka faru a tattaunawar da aka gudanar tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Amurka, a Muscat. Seyyed Abbas Araghchi ya bayyana tattaunawar a matsayin kyakkyawan mafari.   A nasu bangaren, […]

Duniya na Allah wadai da shirin Isra’ila na mamaye yammacin kogin Jordan

Duniya na ci gaba da tir da Allah wadai da shirin Isra’ila na mamaye gabadayen yammacin kogin Jodan. Ministocin harkokin waje na kasashen Larabawa da na Musulunci guda takwas, a cikin wata sanarwa ta hadin gwiwa, sun yi Allah wadai da ayyukan gwamnatin Isra’ila, da suka hada da ayyukan gina matsugunan Yahudawa da kuma korar […]

EU: Muna maraba da tattaunawar da ake yi tsakanin Iran da Amurka

Tarayyar Turai ta yi maraba da tsarin tattaunawa da ake tsakanin Iran da Amurka kuma ta jaddada bukatar ba wa diflomasiyya dama game da batun nukiliyar Iran. Anouar El Anouni, babban mai magana da yawun Hukumar Tarayyar Turai, ya bayyana a wani taron manema labarai a wannan Litinin, a Brussels cewa: “Dangane da batun Iran, […]

Somaliya da Saudiyya Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar tsaro

Kasashen Somaliya da Saudiyya sun sanya hannu kan yarjejeniyar hadin guiwa ta tsakanin sojoji. Sabuwar yarjejeniyar na da manufar karfafa dangantakar dabaru yayin da Mogadishu ke neman karfafa karfin tsaronta. Ma’aikatar Tsaro ta Somaliya ta sanar a ranar Litinin cewa Somaliya da Saudiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa ta tsaro da soja. Ma’aikatar […]