Iran Ta Yi Tir Da ‘Hannun Diblomasiyya’ Na Trump Bayan Farmata Da Yaki

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Baghaie yayi tir da shugaban kasar Amurka Donal Trump bayan ya bayyana cewa Amurka tana son ta sake shiga tattaunawa da Iran kan shirinta na makamashin nukliya. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Baghaie yana fadar haka a shafinsa na X ya kuma kara da […]
Pezeshiyan: Babu Amfanin Tattaunawa Idan An Maida Takunkuman Tattalin Arziki A Kan Iran

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa tattaunawa da kuma diblomasiyya basa da amfani idan har kasashen E3 sun maida takunkuman tattalin arziki a kan kasarsa. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaban yana fadar haka a lokacinda yake ganawa da shugaban kasar Swiss Karin Keller-Sutter a gefen taron babban zauren […]
Iran Ta Nuna Bayanan Sirri Na Cibiyoyin Nukiliyar HKI

Hukumar Leken Asiri ta Iran ta fitar da wasu bayanai na sirri da suke da alaka da ayyukan cibiyar makaman Nukiliyar HKI. Bayanan da ma’aikatar leken asirin ta Iran ta fitar wadanda aka watsa a kafafen watsa labarun kasar, sun kuma kunshi ayyukan da wasu masana a fagen Nukiliya na turai suke gudanarwa. Majiyar tsaron […]
Kasashen Duniya Suna Yin Gargadin Cewa HKI Za Ta Kai Wa Jiragen Ruwan Ceto Na “Sumdu” Hari

Masu kula da jirgin ruwan agaji na keta killace Gaza ( Sumudu) sun sanar da samun gargadi daga kasashen duniya da dama akan cea Isra’ila tana shirin kai musu hari. Jiragen ruwan dake son kawo karshen killace sun kai 50, suna kuma dauke da kayan agaji HKI ta aike da jiragen sama marasa matuki wadanda […]
Iran Za Ta Rika Samar Da Megawatti 5000 Daga Tashar Nukiliya Ta Bushehr

Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta kasar Iran Muhamamd Islami ya bayyana cewa nan gaba kadan Iran za ta rika samar da megawatti 5000 na wutar lantarki daga tashar Nukiliya dake Bushehr. Kamfanin dillancin labarun “Mehr’ ya ambato shugaban hukumar makamashin Nukiliyar na Iran yana cewa; Ba da jimawa ba, tashar ta Nukilkiya dake Bushehr za […]
Shugaban Kasar Iran Ya Gana Da Shugaban Faransa A Gefe Taron M D D.

Shugaban kasar Iran masud pezishkiyan ya gana da shugaban kasar faransa Emmanuel Macron a gefe taron majalisar dinkin duniya kuma sun mayar da hankali kan matakin da kungiyar tarayyar turai ta dauka na sake dawo da takunkumi majalisar dinkin duniya da kuma matsayarta kan shirinta na nukiliya. Taro ya guda ne adaidai lokacin da ake […]
Spain Ta Aike Da Jirgin Ruwan Don Taimakawa Tawagar Flotilla Zuwa Gaza.

Prime ministan kasar spain pedro Sanches ya fitar da wannan sanarwar ne a birnin new York inda ya bayyana cewa za’a aike da jirgin ruwa na soji mai dauke da kayan aiki na bada kariya daga Cartagena ,don daukar mataki ko da bukatar Haka ta taso na taimakawa tawagar agaji na Flotilla da ke kan […]
Kuwait Ta Bayyana Halin Da Ake Ciki A Gaza A Matsayin Babban Bala’i.

Da yake magana a gaban babban zauren majalisar dinkin duniya Yarima mai jiran gado na kasar Kuwait shaikh sabah khalid al-hamad Al-sabah ya bayyana yanayin da ake ciki a yankin gaza a matsayin babban bala’I, yace alumma faladinu da basu da wani mai basu kariya suna fuskantar wahalhalu mafi muni a tarihi. Har ila yau […]
An Jikkata Yahudawa 22 Bayan Harin Da Dakarun Yamen Suka Kai A Eilat.

Rahotanni sun bayyana cewa kimanin yahudawa 22 ne suka jikkata biyu daga cikinsu yayi muni sosai a wani hari da dakarun sojin kasar Yamen suka kai da jirgin sama mara matuki da ya fada garin Eilat na HKI. Bayan keta naurara kariya da ta kafa. Wannan yana faruwa ne ajiya laraba bayan da wasu fayafayen […]
Shugaban Iran:Wadanda Suka Fice Daga Yarjejeniyar JCPOA Ke Da Alhakin Halin Da Ake Ciki.

Rahotanni sn bayyana cewa shugaban kasar Iran Masud pezeshkyan ya gana da shugaban kungiyAr tarayyar turai Antonio costa a gefen taron majalisar dinkin duniya a birnin newyork,Kuma ya fadi cewa wadanda suka fice a tattaunawar JCPOA su suka haddasa aka fada a halin da ake ciki yanzu. Har ila yau ya kara da cewa Iran […]