The latest news and topic in this categories.

Dakarun Sojin  Yamen Sun Kai Hari  Kan Filin Jirgin Saman Ramon Na Isra’ila.
14 Sep

Dakarun Sojin Yamen Sun Kai Hari Kan Filin Jirgin Saman Ramon Na Isra’ila.

Rahotanni sun bayyana cewa dakarun sojin kasar Yamen sun kaddamar da wani hari da jiragin sama mara matuki a filin

Isra’ila Za ta Gamu Da Mummunar Martani Idan Tayi Gigin Afkawa Iran
14 Sep

Isra’ila Za ta Gamu Da Mummunar Martani Idan Tayi Gigin Afkawa Iran

Ramezan sharif  wani babban jami'I yace idan gwamnatin HKI ta yi kuskure kan kasar Iran, za ta fuskanci mayar da

Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Larabawa Da Na Musulmi Sun Fara Taro A Qatar.
14 Sep

Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Larabawa Da Na Musulmi Sun Fara Taro A Qatar.

Rahotanni sun bayyana cewa an fara taron ministocin harkokin wajen kasashen larabawa da na musulmi a birnin Doha na kasar

Gwamnatin Najeriya Ta Sanar Da Sabon Sharadi Na Bude Asusun Banki
14 Sep

Gwamnatin Najeriya Ta Sanar Da Sabon Sharadi Na Bude Asusun Banki

Gwamnatin Tarayya ta sanar cewa Samun Lambar Tantance Haraji (Tax ID) zai zama wajibi ga duk ƴan  Nijeriya da ke

An Zabi Issa Tchiroma A Matsayin Dan Takara Daya Tilo A  Kamaru
14 Sep

An Zabi Issa Tchiroma A Matsayin Dan Takara Daya Tilo A Kamaru

Bayan kwashe makonni manyan 'yan takara a jam'iyyun adawa da sauran jiga-jigan 'yan siyasa na tuntubar juna domin ganin an