The latest news and topic in this categories.
Kasar Iran ta bayyana cewa: Barazanar gwamnatin mamayar Isra'ila ga jirgin saman da ke dauke da fararen hula na Lebanon cin zarafi ne ga 'yancin kasar Lebanon Kakakin ma'aikatar harkokin
Limamin da ya jagoranci sallar Jumu'a a birnin Tehran ya bayyana cewa: Al'ummar Iran sun mayar da martani ga shugaban Amurka ta hanyar gudanar da bikin tunawa da samun nasarar
Jakadan Iran a Lebanon ya bayyana cewa: Suna maraba da matakin jigilar jiragen saman Lebanon zuwa Iran da sharadin rashin soke jigilar jiragen Iran zuwa Lebanon Jakadan kasar Iran a
Kasar Iran ta bayyana cewa: Barazanar gwamnatin mamayar Isra'ila ga jirgin saman da ke dauke
Limamin da ya jagoranci sallar Jumu'a a birnin Tehran ya bayyana cewa: Al'ummar Iran sun
Jakadan Iran a Lebanon ya bayyana cewa: Suna maraba da matakin jigilar jiragen saman Lebanon
Majiyoyin watsa labarai sun bayyana cewa: Shugaban kasar Masar ya dage ziyararsa zuwa Amurka har
'Yan gwagwarmayar Falasdinawa suna ci gaba da mayar da martini kan hare-haren wuce gona da
An fara gudanar da bukukuwan ranar soji a Iran a ranar 18 ga watan Afrilu ta hanyar gudanar da faretin soja a gaban shugaban kasar Mas'ud Pezeshkian An fara faretin
Kasar Yemen ta sanar da cewa: Amurka ta kaddamar da sabbin hare-haren wuce gona da iri kan garuruwan Sana'a, Sa'dah, da Al-Jawf Mahukuntan Yemen sun sanar da cewa: Amurka ta
Dakarun gwagwarmayar Yemen sun kaddamar da hare-haren daukan fansa kan yankin Jaffa da ke kusa da birnin Tel Aviv na Isra'ila Dakarun gwagwarmayar Yemen sun sanar da aiwatar da wasu
Mayakan kungiyar ta'addanci ta ISIS sun sake kunno kai a garuruwan Deir ez-Zor da Hasaka na kasar Siriya Yankunan Deir ez-Zor da Hasakah dake arewa maso gabashin kasar Siriya suna
Sojojin Sudan sun sanar da kashe mayakan dakarun kai daukin gaggawa 70, ciki har da kwamandojin mayakan a birnin a El Fasher fadar mulkin jihar Darfur ta Arewa A ranar
Yau Asabar Washington da Tehran, ke tattauanwa a birnin Rome na kasar Italiya, wace ita ce ta biyu a shiga tsakanin kasar Oman kan shirin nukiliyar Iran na zaman lafiya.