Iran Da Qatar Sun Sha Alwashin Gaggauta Aiwatar Da Yarjejeniyoyin Da Suka Cimma

Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkina da Firaminista, kuma ministan harkokin wajen Qatar Sheikh Mohammed bin Abdulrahman Al Thani a ziyararsa Tehran. Bangarorin sun bayyana mahimmancin gaggauta […]
Grossi : Na Yi Tattaunawa Mai Ma’ana Da Mahukuntan Iran

Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma’ana da jami’an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran kuma yana fatan za a ci gaba da gudanar da irin wannan hulda a nan gaba. Mista Grossi, ya bayyana hakan ne a wani taron […]
Amurka Ta Hau Kujerar Na-ki Kan Bukatar Gaggauta Tsaigaita Wuta A Gaza

Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi ba a yakin Gaza. Shirin ya kuma jaddada bukatar sakin dukkanin mutanen da aka yi garkuwa da su tare da bai wa fararen hula a […]
Hizbullah : Martanin Harin Beirut, Zai Kasance A Tsakiyar Tel Aviv_ Qassem

Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma kiyaye hurimin kasar Lebanon. Ya kara da cewa, Hizbullah a shirye take don yaki mai tsawo. “Idan tattaunawar ta gaza, za mu ci gaba da […]
Harin da Isra’ila ta kai a garin Palmyra na Syria ya kashe mutane 36

Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra’ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin dai an kai shi ne kan wasu gine-gine da kuma wani yanki na masana’antu, in ji kamfanin dillancin labaran kasar Syria SANA. Isra’ila ta kwashe […]
Iran ta yi gargadi game da kudurin nuna mata adawa daga bangaren IAEA

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa duk wani mataki na nuna adawa da Tehran a taron kwamitin gudanarwa na hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA mai zuwa zai kara […]
MDD za ta kada kuri’a kan daftarin kudurin tsagaita wuta a Gaza

Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri’a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a dukkan bangarorin yankin Zirin Gaza, kamar yadda wasu majiyoyi suka shaida wa Al Mayadeen. Majiyoyin sun bayyana cewa daftarin kudurin ya sake nanata bukatar Majalisar […]
Jagoran Adawa Ya Lashe Zaben Shugabancin Yankin Somaliland

Rahotanni sun bayyana cewa, an zabi Abdirahman Mohamed Abdullahi, shugaban ‘yan adawar Somaliland a matsayin shugaban yankin Somaliya mai ballewa. Abdullahi – wanda aka fi sani da Cirro – na jam’iyyar Waddani – ya samu kusan kashi 64 na kuri’un da aka kada, inda ya doke shugaba mai ci, Muse Bihi Abdi na jam’iyyar Kulmiye, […]
Firaministan Iraki ya yi Allah wadai da wasikar da Isra’ila ta neman yin shishigi kan Iraki

Firaministan Iraki Mohammed Shi’a al-Sudani ya yi Allah-wadai da wasikar da Isra’ila ta aike wa kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na bukatar daukar matakin gaggawa kan kungiyoyin gwagwarmayar da ke kaddamar da hare-haren ramuwar gayya kan muhimman wurare a yankunan Falastinawa da Haramtacciyar kasar Isra’ila, a matsayin hujjar tabbatar da wuce gona da iri […]
Gwamnatin Isra’ila ta rusa asibitin gwamnati daya tilo da ya rage a Rafah

Ma’aikatar lafiya a Gaza ta ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra’ila sun lalata asibitin Mohammed Yousef al-Najjar da ke Rafah a kudancin zirin Gaza, ta hanyar amfani da wasu motocin yaki marasa matuka. Dr. Marwan al-Hams, Darakta-janar na asibitocin filayen a yankin da aka yiwa kawanya ya bayyana cewa, barnar da Haramtacciyar kasar Isra’ila ta yi […]
Kasar Siriya Ta Yi Kiran Da Ayi Dubi Kan Muggan Makaman Isra’ila

Kasar Siriya ta yi kira da a raba yankin Gabas ta Tsakiya da makamin nukiliya Wakilin dindindin na Siriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Qusay Al-Dahhak, ya jaddada cewa: Munanan dabi’ar da haramtacciyar kasar Isra’ila ke nunawa, baya ga makaman kare dangi da ta mallaka na nau’o’i daban-daban, musamman makaman nukiliya, na bukatar aiki fiye […]
Sojojin Yemen Sun Kai Hari Kan Jirgin Ruwa A Tekun Bahar Maliya

Sojojin Yemen sun kai wani gagarumin hari kan wani jirgin ruwa a tekun Bahar Maliya da ke da alaka da yahudawan sahayoniyya Rundunar sojin Yemen ta sanar da cewa: Sojojinta sun kai farmaki kan jirgin (Anadolu S) a cikin tekun Bahar Maliya da wasu makamai masu linzami na ballistic da suka dace, kuma harin ya […]
Kungiyar Hizbullah Ta Harbo Jirgin Saman Yahudawan Sahayoniyya Kirar “Hermes 250”

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta harbo jirgin sama maras matuki ciki kirar “Hermes 450” na ‘yan sahayoniyya a sararin samaniyar garin Taybeh A ci gaba da goyon bayan al’ummar Falastinu masu gwagwarmayar neman ‘yanci a Zirin Gaza da jaddada goyon bayan ‘yan gwagwarmaya da kuma kare kasar Lebanon da al’ummarta daga wuce gona da […]
Ministan Gwamnatin ‘Yan Sahayoniyya Ya Bukaci Su Mamaye Yankin Arewacin Gaza

Wani ministan a gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila yayi kira ga fira ministan gwamnatin Isra’ila da ta mamaye arewacin Gaza ya zame mallakin yahudawan sahayoniyya Ministan kudin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila Bezalel Smotrich mai tsaurin ra’ayin sahayoniyanci ya jaddada yin kira ga Fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila Benjamin Netanyahu da ya mamaye arewacin Zirin Gaza […]
Wakilin Amurka Na Musamman Ya Ziyarci Kasar Sudan Tare Da Ganawa Da Jami’anta

Wakilin Amurka na musamman ya ziyarci Sudan tare da jaddada bukatar Amurka na ganin an kawo karshen yaki a kasar Kimanin watanni 9 da nada shi a matsayin wakilin Amurka a Sudan, Tom Perriello, ya ziyarci Sudan tare da gudanar da zaman tattaunawa da shugaban Majalisar Gudanar da Mulkin kasar karkashin gwamnatin rikon kwarya Janar […]