The latest news and topic in this categories.
A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta fitar ta bayyana cewa; A karkashin taimakawa Falasdinawa da kuma kare mutanen Lebanon, sun kai hari akan sansanin soja na “Doviv” ta
Dakarun rundunar “Kassam” na kungiyar Hamas sun sanar da kai jerin hare-hare akan sojojin mamayar HKI a yau Talata a arewacin Gaza. Sanrwar ta ce mujahidai sun yi nasarar kai
Kamfanin dillancin labarun “Isna” ya nakalto majiyar shari’a ta kasar Faransa tana cewa an dauke wata bafaranshiya mai suna Amira Zaita shekaru uku a gidan kurkuku saboda rajin goyon bayan
Kamfanin dillancin labarun “Isna” ya nakalto majiyar shari’a ta kasar Faransa tana cewa an dauke
Ministan harkokin wajen Somaliya, Ahmed Moalim Faki, ya ce matakan diflomasiyyar kasarsa sun yi nasarar
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya ce sakamakon zaben Amurka ba zai shafi manufofin
Wani sojan bayahauden Isra'ila ya kashe kansa bayan an kira shi zuwa aiki, a cewar
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris da tsohon shugaban kasar Donald Trump suna hankoron ganin
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa