The latest news and topic in this categories.
A jiya Asabar ne dai kungiyar ta Hizbullah ta fitar da sanarwa wacce a cikinta ta kira yi mazaun sansanonin ‘yan share wuri zauna na yahudawa 25 da su gaggauta
Kungiyar gwgawarmayar Falasdinawa ta Hamsa a Gaza suna cigaba da kai wa sojojin mamaya hare-hare,inda a bayan nan su ka harba makamai akan wani gida da sojojin HKI suke ciki.
Sakataren kungiyar Larabawan yankin tekun Pasha Jasim al-badawi, ya bayyana cewa; Harin Da Isra’ila ta kai wa jamhuriyar musulunci ta Iran,abin yin tir da shi ne da kuma takaici. Jasim
Rundunar sojin Iran na kara fitar da bayani game da harin da Isra’ila ta kai
Bayanai daga Falasdinu na cewa sojojin Isra'ila sun kai wani mummunan hari da bama-bamai kan
Tawagar dindindin ta Iran a Majalisar Dinkin Duniya ta ce Amurka ta baiwa gwamnatin Isra'ila
Rahotanni da dama na nuni da cewa kimanin sojojin Isra'ila 7 ne aka kashe a
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a