The latest news and topic in this categories.

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce: Dole Ne ‘Yan Sahayoniyya Su Fihimci Karfin Iran
27 Oct

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce: Dole Ne ‘Yan Sahayoniyya Su Fihimci Karfin Iran

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Wajibi ne al'ummar yahudawan sahayoniyya su fahimci irin karfin da al'ummar Iran

Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce Amurka Tana Hada Kai Da ‘Yan Sahayoniyya Wajen Tada Hankula
27 Oct

Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce Amurka Tana Hada Kai Da ‘Yan Sahayoniyya Wajen Tada Hankula

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Kasancewar Amurka tare da 'yan sahayoniyya wajen haifar da tashin hankali a

Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ya Ce Babu Makawa Iran Za Ta Mayar Da Martani Kan Isra’ila
27 Oct

Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ya Ce Babu Makawa Iran Za Ta Mayar Da Martani Kan Isra’ila

Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Babu makawa Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta mayar da martani

An Halaka ‘Yan Sahayoniyya 6 Tare Da Jikkata Wasu Kusan 50 A Kusa Da Hedkwatar Leken Asirin Isra’ila
27 Oct

An Halaka ‘Yan Sahayoniyya 6 Tare Da Jikkata Wasu Kusan 50 A Kusa Da Hedkwatar Leken Asirin Isra’ila

An kashe ‘yan sahayoniya 6 a wani farmaki da aka kai a kusa da hedkwatar hukumar leken asirin yahudawa ta

Gwamnatin Sudan Ta Yi Allah Wadai Da Harin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Kan Iran
27 Oct

Gwamnatin Sudan Ta Yi Allah Wadai Da Harin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Kan Iran

Kasar Sudan ta bayyana matsayinta kan harin wuce gona da iri da yahudawan sahayoniyya suka kai kan kasar Iran Gwamnatin