The latest news and topic in this categories.
Kungiyar kare hakkin bi'adama Ta 'The Euro-Med Human Rights Monitor' ta bada sanarwan cewa gwamnatin HKI tana amfani da dakiyoyi a cikin mutum-mutumi ko (Bobby-Trapped) don kara kisan Falasdinawa a
A taron Jami'an gwamnatocin kungiyar 'Shanghai Cooperation Organization (SCO)' da ke gudana a birnin Islamabad na kasar Pakistan, kasar Iran ta bukaci kasashen kungiyar su fito fili su yi tir
Mabiya addinin kirista a nan Iran suna rayuwa tare da sauran Mabiya addinai daban daban. Pasto Ninus Mukaddas niyo na cocin Angika a nan Iran ya bayyana cewa kiristoci a
Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya yi gargadin cewa mamayar da gwamnatin Isra'ila ke yi
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadan kasar Hungary da ke birnin Tehran domin
Turkiyya ta bukaci da a kakabawa Isra’ila takunkumi sakanakon yakin da take yi a Gaza
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci a gudanar da bincike mai zaman kansa kuma cikakke cikin
Hare-haren bama-bamai da sojojin gwamnatin Isra'ila suka kai a zirin Gaza sun yi sanadin mutuwar
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a