The latest news and topic in this categories.
'Ya'yan Jagoran juyin juya halin Musulunci da wakilansa sun ziyarci majinyatan kasar Labanon wadanda aka kawo su jinya asibitocin birnin Tehran na Iran ‘Ya’yan Jagoran juyin juya halin Musulunci na
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Laifukan da yahudawan sahayoniyya suka yi sun ketara kan iyakokin dabbanci A jawabin da ya gabatar a zaman taron tattaunawar hadin gwiwa tsakanin kasashen
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Duk wani kuskuren da 'yan sahayoniyya zasu aikata zai fuskanci mayar da martani mai tsauri daga Iran Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada
'Ya'yan Jagoran juyin juya halin Musulunci da wakilansa sun ziyarci majinyatan kasar Labanon wadanda aka
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Laifukan da yahudawan sahayoniyya suka yi sun ketara kan
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Duk wani kuskuren da 'yan sahayoniyya zasu aikata zai
Kungiyar Hizbullah ta tarbi sojojin mamayar Isra'ila ta hanyar halaka sojoji masu yawa daga cikinsu
Sojojin Sudan suna samun ci gaba a tsakiyar birnin Khartoum yayin da kawayenta suka cimma
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke