The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da HKI a kasar Falasdinu da aka mamaye, ta bayyana jawabin firai ministan HKI Benyamin Natanyahu a babban zauren MDD a juya Jumma'a yana cike
Labaran da suke fitowa daga HKI sun bayyana cewa ana jin karar jiniyar gargadi a wurare da dama a cikin kasar Falasdinu da aka mamaye, daga cikin har da wasu
Jami'i mai kula da al-amuran kasashen waje na tarayyar Turai Josep Borrell ya bayyana cewa yana ganin a duniyan nan ba wanda ya isa ya dakatar da Natanyahu firai ministan
Jawabin da firaministan gwamnatin yahudawan sahyoniya ya gabatar a taron shekara shekara na shugabannin kasashe
Sugaban kasar ta Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya fitar da sako bayan harin da HKi
Kungiyar kare hakkin dan’adam ta “Human Right Watch” ta zargi sojojin kasar Rwanda da kuma
A cigaba da taimakawa Falasdinawa da suke yi, ‘yan gwgawarmayar musulunci na Iran sun kai
Mataimakin ministan harkokin wajen Iran Kazem Gharibabadi ya yi kira a jiya Juma’a da a
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa