The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da HKI a kasar Falasdinu da aka mamaye, ta bayyana jawabin firai ministan HKI Benyamin Natanyahu a babban zauren MDD a juya Jumma'a yana cike
Labaran da suke fitowa daga HKI sun bayyana cewa ana jin karar jiniyar gargadi a wurare da dama a cikin kasar Falasdinu da aka mamaye, daga cikin har da wasu
Jami'i mai kula da al-amuran kasashen waje na tarayyar Turai Josep Borrell ya bayyana cewa yana ganin a duniyan nan ba wanda ya isa ya dakatar da Natanyahu firai ministan
Jawabin da firaministan gwamnatin yahudawan sahyoniya ya gabatar a taron shekara shekara na shugabannin kasashe
Sugaban kasar ta Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya fitar da sako bayan harin da HKi
Kungiyar kare hakkin dan’adam ta “Human Right Watch” ta zargi sojojin kasar Rwanda da kuma
A cigaba da taimakawa Falasdinawa da suke yi, ‘yan gwgawarmayar musulunci na Iran sun kai
Mataimakin ministan harkokin wajen Iran Kazem Gharibabadi ya yi kira a jiya Juma’a da a
Hare-haren Isra'ila sun kashe Falasdinawa 70 tare da raunata 100 a rana guda a yankin da aka yi wa kawanya. A tsakiyar Gaza, Isra'ilawa sun kai hari kan gidaje da
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya gargadi kasashen musulmi kan makircin da Amurka da Isra'ila suke kullawa na sake fasalin yammacin Asiya, yana mai bayyana su a matsayin makiyan
Hukumar kula da ayyukan jin kai ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa sama da mutane miliyan daya ne akasari mata da kananan yara ne suka rasa matsugunansu a Syria
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun bayyana cewa: Batun samar da sabuwar yankin Gabas ta Tsakiya a ƙarƙashin ikon 'yan sahayoniyya “rudun tunani ne kawai” A cikin
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Suna da yakinin makomar Siriya ba za ta kasance kamar yadda masu kulla makirci kan kasar suka shirya ba Shugaban Majalisar
Jakadan kasar Yemen a Iran ya jaddada cewa: 'Yan gwagwarmayar Yemen ba za su dakatar da kai hare-hare kan Isra'ila ba har sai an kawo karshen kai hare-hare kan Gaza