The latest news and topic in this categories.
Firaministan kasar Iraki Muhammad Shi'a Al-Sudani ya ayyana zaman makoki na gama-gari a fadin kasar ta Iraki na tsawon kwanaki uku domin tunawa da shahadar babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce kasashen duniya ba za su manta da cewa an ba da umarnin harin ta'addancin Isra'ila na kashe babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta
Tashar Talabijin ta 12 ta haramtacciyar Kasar Isra’ila ta sanar da ayyana dokar ta baci a dukkanin ofisoshin jakadancinta da ke kasashen biyo bayan harin birnin Beirut a wannan Juma’a.
Firaministan kasar Iraki Muhammad Shi'a Al-Sudani ya ayyana zaman makoki na gama-gari a fadin kasar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce kasashen duniya ba za su manta da cewa
Tashar Talabijin ta 12 ta haramtacciyar Kasar Isra’ila ta sanar da ayyana dokar ta baci
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta tabbatar da shahadar Sayyid Hassan Nasrallah ta hanyar fitar
Ayatullah Khamenei; Jagoran juyin juya halin Musulunci ya fitar da wani muhimmin sako game da
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya sanar da cewa, yara a Gaza suna fuskantar matsakar kwakwalwa da ba a taba ganin irinsa ba a kan
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da