The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta tabbatar da shahadar Sayyid Hassan Nasrallah ta hanyar fitar da sako. Shafin sadarwa na yanar gizo na Al-Manar ya bayar da rahoton cewa, kungiyar
Ayatullah Khamenei; Jagoran juyin juya halin Musulunci ya fitar da wani muhimmin sako game da al'amuran baya-bayan nan a kasar Labanon. Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa,
Manjo Janar Mohsen Rizaei daya daga cikin kwamandoji dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran wato IRGC ya bayyana cewa gargadi da kuma yin allawadai da da HKI
Manjo Janar Mohsen Rizaei daya daga cikin kwamandoji dakarun kare juyin juya halin musulunci a
Kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da HKI a kasar Falasdinu da aka mamaye, ta bayyana
Labaran da suke fitowa daga HKI sun bayyana cewa ana jin karar jiniyar gargadi a
Jami'i mai kula da al-amuran kasashen waje na tarayyar Turai Josep Borrell ya bayyana cewa
Labaran da suke fitowa daga HKI sun bayyana cewa ana jin karar jiniyar gargadi a
Shugaban kungiyar Ansar Allah ta kasar Yemen Sayyed Abdul-Malik al-Houthi ya jaddada cewa tsawon shekaru kasar Siriya ta taka muhimmiyar rawa wajen bijirewa manufofin Isra'ila. Sayyed al-Houthi ya yi kira
A cikin wani sako, Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya, ya yi kira ga dukkan addinai a Syria da su nuna mutunta juna. A rahoton jaridar al-Quds al-Arabi,
Majalisar Dattawa ta sa a kamo Manajan Daraktan Kamfanin Gine-gine na Julius Berger kan badaƙalar aringizon Naira biliyan 141 a aikin gyaran titi Shugaban Majalisar, Sanata Godswill Akpabio ya ce
Sojojin Isra'ila sun kashe Falasdinawa akalla 37 a safiyar yau a wasu hare-hare ta sama da suka kai kan masu gadi da ke rakiyar motocin agaji da kuma gidajen da
Ministan harkokin wajen Iran ya yi kira ga kasashen yankin da su hada karfi da karfe domin dakile anniyar gwamnatin Isra'ila kan kasar Siriya. Abbas Araghchi ya fada a cikin
Gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ta dakatar da watsa shirye-shiryen rediyo na BBC a tashoshin FM a fadin kasar har na tsawon wata uku. Sanarwar da gwamnatin kasar ta