The latest news and topic in this categories.
Ministan makamashi na Iran ya bayyana hakan ne a lokacin da ya halarci taron kungiyar Bricks a kasar Rasha domin halartar taron da aka yin a minstoci akan makamashi. Bugu
Shugaban kasar Iran Mas’ud Pezeshkian Ya Jaddada Muhimmancin Hadin Kai A Tsakanin Kasashen Yankin Domin Fuskantar HKI ya yi ishara da kisan kiyashin da HKI take yi a cikin kasashen
Shugaban hukumar Agaji ta “Unrwa” Phillip Lazarini ya bayyana cewa; yankunan Gaza da yammacin Kogin Jordan sun zama fagen daga, a halin yanzu kuma kasar Lebanon ta bi sahu da
Ministan makamashi na Iran ya bayyana hakan ne a lokacin da ya halarci taron kungiyar
Shugaban kasar Iran Mas’ud Pezeshkian Ya Jaddada Muhimmancin Hadin Kai A Tsakanin Kasashen Yankin Domin
Shugaban hukumar Agaji ta “Unrwa” Phillip Lazarini ya bayyana cewa; yankunan Gaza da yammacin Kogin
Kungiyar Likitocin Sa-Kai ta ( Doctors Without Borders) ta bayyana cewa, mata da kananan yara
Kungiyar ta Hizbullah tana cigaba da kai hare-haren mayar da martani akan HKI a cikin
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka