The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Likitocin Sa-Kai ta ( Doctors Without Borders) ta bayyana cewa, mata da kananan yara suna mutuwa a yankin Darfur akan cutukan da za a iya magance su, saboda rashin
Kungiyar ta Hizbullah tana cigaba da kai hare-haren mayar da martani akan HKI a cikin yankuna mabanbanta da suke karkashin mamaya. Mayakan Hizbullah Sun Kai Hari a kan Barikin “Daud”
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Karfin kungiyar Hizbullah ya wuce yadda makiya yahudawan sahayoniyya za su yi nasara kanta A rana ta biyar ta makon tsaro mai
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Karfin kungiyar Hizbullah ya wuce yadda makiya
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Dole ne a dakatar da hare-haren wuce gona da
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta harba makami mai linzami kirar Qadir 1 kan hedikwatar
Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya yayi kashedin kan wani lamari mai matukar hadari da ya
Shugaban kasar Amurka ya yi kira da a kawo karshen aikewa da makamai ga bangarori
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren