The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Dole ne a dakatar da hare-haren wuce gona da iri da ake kai wa kan Zirin Gaza na Falasdinu Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta harba makami mai linzami kirar Qadir 1 kan hedikwatar hukumar leken asiri ta Mossad a haramtacciyar kasar Isra'ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta
Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya yayi kashedin kan wani lamari mai matukar hadari da ya tabaibaye Labanon! Ajawabinsa na bude zaman taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya tare da muhawarar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana matukar damuwar kasarsa dangane da karuwar tashe-tashen hankula
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci Hizbullah ta sanar da shahadar daya daga cikin kwamnadojinta Ibrahim Mohammad Qubaisi
Hukumar Kula da Lafiya Matakin Farko ta Kasa (NPHCDA) ta ce Yara 2,300 ’yan ƙasa
Tsohon sakataren tsaron Amurka kuma tsohon daraktan hukumar leken asiri ta CIA Leon Panetta ya
A ci gaba da goyon bayan al'ummar Palastinu da tsayin daka waje kare kasar Labanon
Ofishin jakadancin kasar Iran a kasar Netherlands ta yi watsi da zargin da gwamnatin kasar takewa JMI na kokarin aiwatar da kashe-kashe har guda biyu a shekarar da ta gabata.
Gwamnatin kasar Amurka ta gargadi kasar Ukraine a dai dai lokacinda ta gabatar da shirin zaman lafiya da kasar Rasha na karshe. Shirin da shugaban kasar Donal Trump ya bayyana
Sojojin kasar ayemen sun kakkabo jiragen yaki na kasar Amurka wadanda ake sarrafashi daga nesa a kan kasar Yemen, da dama wadanda kimarsu ya kai dalar Amurka miliyon $200 a
A cikin sabban hare-haren da jiragen yakin Amurka suka kai kan kasar Yemen a jiya Alhamis sun kai hare-hare kan larduna guda 4 . Tashar talabijin ta Presstva anan Tehran
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na duniyarmu a yau shiri wanda yake kawo maku labarai masu muhimmanci a makon da ya