The latest news and topic in this categories.
Adaidai lokacin da yakin Lebanon ya cika kwakani 353, dakarun “Kassam” na kungiyar Hamas sun yi wa sojojin mamayar HKI kwanton bauna a yankin Rafah. Kwanton baunar na kungiyar Hamas
Ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Lebanon ta sanar da cewa, sanadiyyar hare-haren ta’addancin HKI a kasar Lebanon, adadin mutanen da su ka yi shahada sun kai 274 yayin wadanda su
Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta Iran Muhammadu Islami ya bayyana cewa; Cigaban da Iran take samu a cikin fagage da dama yana bata ran kasashe masu danniya a duniya. Muhammad
Adaidai lokacin da yakin Lebanon ya cika kwakani 353, dakarun “Kassam” na kungiyar Hamas sun
Ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Lebanon ta sanar da cewa, sanadiyyar hare-haren ta’addancin HKI a
Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta Iran Muhammadu Islami ya bayyana cewa; Cigaban da Iran take
Taron ya mayar da hankali ne a tskanin bangarorin uku domin tattauna hanyoyin tabbatar da
Babban marja’in addinin musulunci na kasar Iraki Sayyid Ali Sistani ya bayyana goyon bayansa ga
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jajantawa kan harin ta'addanci da aka kai a arewa maso yammacin Pakistan. A cikin wasikar ta'aziyya a ranar Alhamis, Pezeshkian ya bayyana juyayi ga