The latest news and topic in this categories.
Taron ya mayar da hankali ne a tskanin bangarorin uku domin tattauna hanyoyin tabbatar da zaman lafiya, cigaba da raya yankin Sahel da kuma zirin Afirka. An yi wannan taron
Babban marja’in addinin musulunci na kasar Iraki Sayyid Ali Sistani ya bayyana goyon bayansa ga al’ummar Lebanon da suke fuskantar hare-haren wuce gona da iri ga HKI yake kai wa,
Assalamu alikum masu sauraro barkammu da warhaka, sharhin bayan labarammu zai yi Magana a kan maida martanin Sayyid Nasurullah na farko bayan da Natanyahu yayi nufin fadada yakin da ke
Assalamu alikum masu sauraro barkammu da warhaka, sharhin bayan labarammu zai yi Magana a kan
Sojojin gwamnatin mamaya sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan yankin kudancin Lebanon
Jami'in sojan Masar sun bayyana cewa: A shirye suke su kalubalanci duk wata barazana daga
Recep Tayyip Erdogan a ranar Asabar ya ce: Isra'ila ba kasa ba ce ko gwamnati,
Pars Today - Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya fada jiya Lahadi cewa: Sojojin
Shugaban kungiyar Ansar Allah ta kasar Yemen Sayyed Abdul-Malik al-Houthi ya jaddada cewa tsawon shekaru kasar Siriya ta taka muhimmiyar rawa wajen bijirewa manufofin Isra'ila. Sayyed al-Houthi ya yi kira
A cikin wani sako, Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya, ya yi kira ga dukkan addinai a Syria da su nuna mutunta juna. A rahoton jaridar al-Quds al-Arabi,
Majalisar Dattawa ta sa a kamo Manajan Daraktan Kamfanin Gine-gine na Julius Berger kan badaƙalar aringizon Naira biliyan 141 a aikin gyaran titi Shugaban Majalisar, Sanata Godswill Akpabio ya ce
Sojojin Isra'ila sun kashe Falasdinawa akalla 37 a safiyar yau a wasu hare-hare ta sama da suka kai kan masu gadi da ke rakiyar motocin agaji da kuma gidajen da
Ministan harkokin wajen Iran ya yi kira ga kasashen yankin da su hada karfi da karfe domin dakile anniyar gwamnatin Isra'ila kan kasar Siriya. Abbas Araghchi ya fada a cikin
Gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ta dakatar da watsa shirye-shiryen rediyo na BBC a tashoshin FM a fadin kasar har na tsawon wata uku. Sanarwar da gwamnatin kasar ta