The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta yin jayayya da kowa, kuma ba zata zama mai biyayya ga girman kai ba Shugaban kasar Iran Masoud
Sojan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila guda ya sheka lahira wasu 12 na daban kuma sun samu raunuka a wani harin makami mai linzami da aka kai daga kudancin kasar Lebanon
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi ta O.I.C ta bayyana cewa: Kudirin Majalisar Dinkin Duniya yarjejeniya ce ta kasa da kasa kan adalci dangane da batun Falasdinu Kungiyar Hadin Kan Kasashen
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta yin jayayya da
Sojan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila guda ya sheka lahira wasu 12 na daban kuma sun
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi ta O.I.C ta bayyana cewa: Kudirin Majalisar Dinkin Duniya yarjejeniya
Martanin farko a hukumance na Japan game da fashewar na'urorin sadarwar Japan a Lebanon Babban
Shugaban kasar Aljeriya ya dauki matakin jinkirta yin murabus din gwamnatin kasar A ranar Talata
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da