The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’aini mai girma,
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa, shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma,
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan kasar Iran wato (IRGC), Janar Hussain Salami, ya bayyana cewa gwamnatin HKI a boye ta kai hare hare kan jiragen
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan kasar Iran wato (IRGC), Janar
Tawagar kasar Iran a gasar fasahar kumfuta ta IOI 2024 ta zo na 9TH a
Jaridar Damorkor ta HKI ta bayyana cewa kasar zata shiga matsalolin tattalin arziki da kudade
Yayin da "Isra'ila" ke ci gaba da kai hare-hare kan zirin Gaza da Lebanon, masu kada kuri'a a zaben shugaban kasa na ci gaba da samun rarrabuwar kawuna kan batun
Dan takarar jam’iyyar Republican Donald Trump na kan gaba a zaben shugaban kasar Amurka bisa ga sakamakon da ke fitowa daga jihohin daban-daban na kasar. Bayanan sun nuna cewa Donald
Ministan harkokin wajen Iran ya gana da firaministan Pakistan a Islamabad inda suka tattauna kan batutuwa da dama. Abbas Araghchi da Shehbaz Sharif sun tattauna kan kokarin bunkasa alaka da
Kungiyar Hizbullah ta sanar da cewa ta harba makaman roka a kan yankin masana'antu na Isra’ila da ke kudancin Haifa, a wani mataki na ramuwar gayya ga gwamnatin haramtacciyar kasar
Masu bincike na wani kamfanin ilmin sararin samaniya na kasar Iran, bayan kera kera tauraron dan adam biyu na "Hodhod" da Kowsar, a ranar Talata 5 ga watan Nuwamba, sun
A wata gaggarumar zanga-zangar ba zato ba tsammani da ta barke bayan korar ministan tsaron Haramtacciyar Kasar Isra'ila Yoav Gallant da Benjamin Netanyahu ya yi, dubban yahudawa masu zanga-zanga sun