The latest news and topic in this categories.
A yau larabace ake makokin shahadar limami na 8 daga cikin limamai masu tsarki daga iyalan gidan manzon All..(s) wato Imam Aliyu bin Musa(a) wanda akewa lakabi da Reza. Imam
Dakaru masu gwagwarmaya da yan ta'adda a kasar Iraki sun bada sanarwan amfani da makaman 'Drone' don lalata wasu wurare masu muhimmanci a birnin Haifa na HKI a jiya da
Tarayyar Turai (EU) ta bayyana damuwarta da yadda kasar Turkiya a hukumanci a jiya Talata ta bada sanarwan cewa ta mika takardun bukatarta na zama mamba a kungiyar tattalin arziki
Yahudawan Sahyoniyya, a darare uku a jere suna fitowa kan tituna a biranen HKI tare
Shugaban makarantar sojoji na kasar Iran ya bayyana cewa maida martanin da dakarun kungiyar Hizbullah
A jiya talata ce ake cika kwanaki 333 da fara yaki a gaza. Wanda sojojin
Mayakan kungiyar boko Haram a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya sun kashe mutane 85 a
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta musanta da babban murya zargin Firai ministan HKI Benyamin
A cikin bayanai daban-daban da ta fitar gwamnatin Amurka ta yi watsi da hukuncin kotun hukunta manyan laifuka na bayar da sammacin kamo Netanyahu da ministan yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas
Kasashen duniya sun yi maraba da fitar da sammacin kama fira ministan gwamnatin Isra'ila da tsohon ministan yakinsa Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta fitar da sammacin
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta