The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Suna ci gaba da goyon bayan gwagwarmayar Falasdinawa da dukkan karfinsu Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada cewa: Gwamnatinsa a shirye take ta
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Yahudawan sahayoniyya sun kai ga wani mawuyacin hali domin neman tsira Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasir Kan'ani ya bayyana
Gwamnatin Masar ta yi dirar mikiya kan munanan manufofin fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu Gwamnatin Masar ta dorawa fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu sakamakon
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Suna ci gaba da goyon bayan gwagwarmayar Falasdinawa da
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Yahudawan sahayoniyya sun kai ga wani
Gwamnatin Masar ta yi dirar mikiya kan munanan manufofin fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hezbollah ta tarwatsa wasu muhimman kayan ayyukan leken asiri na haramtacciyar
Rikicin babban bankin kasar Libiya ya janyo tsaiko wajen biyan albashi tare da kara haifar
A ci gaba da ran gadin da yake a game da abubuwan dake faruwa a yankin Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya je kasar Siriya a kokarin ganin an
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Damascus babban birnin kasar Siriya bayan wani ziyara mai muhimmnci da ya kai kasar Lebanon. Tashar talabijan ta Presstv a
Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Yvan Gil ya bukaci kasashen duniya musamman Iran da sauran kasshen larabawa su hada kai don kafa kawance wacce zata kawo karshen kissan kiyashin da
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau ya kai mutum 41,825 da kuma wasu 96,910 na wadanda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa wajen kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza, saboda tana samun goyon
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin kwararru don gano musabbabin rushewar madatsar ruwa ta Ala'u wanda ya haddasa ambaliyar ruwa a