The latest news and topic in this categories.
A yau lahadi ce gwamnatin HKI ta sake sabonta harancin ayyukan watsa labarai na tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon a cikin kasar. Labarin ya kara da cewa ministan
Dakaru masu gwagwarmaya a kasar Iraki sun kai hare hare kan sansanin sojojin Amurka mafi girma a kasar Siriya a jiya Asabar. Tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta
Kungiyar Hamas wacce take iko da yankin zirin Gaza ta musanta zargin HKI na cewa ta maida makarantar Tabi’in na Gaza ya zama cibiyar yakar sojojin Haramtacciyar kasar. Tashar talabijin
A yau lahadi ce gwamnatin HKI ta sake sabonta harancin ayyukan watsa labarai na tashar
Dakaru masu gwagwarmaya a kasar Iraki sun kai hare hare kan sansanin sojojin Amurka mafi
Kungiyar Hamas wacce take iko da yankin zirin Gaza ta musanta zargin HKI na cewa
Ministan cikin gida na HKI Ben-Gvir ya bukaci gwamnatin HKI ta kwace yankin zirin gaza
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya gabatar da sunayen majalisar ministocinsa kasa da makonni biyu
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-