The latest news and topic in this categories.
Dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun bada sanarwan kai hare hare tare da amfani da jiragen yaki na kunan bakin wake kan sansanin sojojin HKI mai lamba 91 a
Kakakin sojojin kasar Yemen Burgediya Janar Yahyah Saree ya bada sanarwan cewa sojojin kasar sun sami nasarar kakkabo jirgin saman yakin Amurka samfurin MQ-9 wanda ake sarrafa shi daga nesa
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiya ya bayyana cewa HKI ta aikata babban kuskure a lokacinda ta kashe shugaban kungiyar Hamas Isma’ila Haniyya a Tehran, kuma ya yi kira ga dukkan
Ministan harkokin wajen kasar Jordan, na wata ziyarar aiki a Tehran, a daidai lokacin da
Gwamnatin rikon kwarya ta kasar Mali, ta sanar da katse huldar diflomasiyya dake tsakaninta da
Akalla mutane 93 ne suka mutu, ciki har da jami’an ‘yan sanda 14, da kuma
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar