The latest news and topic in this categories.
Kamfanin samar da makamashin nukiliya na Faransa Orano, ya sanar da tafka asara ta Yuro miliyan 133 sakamakon matsalolin da yake fuskanta wajen gudanar da ayyukan hakar ma’adinai tun bayan
Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijirar Falasdinawa ta Majalisar Dinkin Duniya ta "UNRWA" ta ce: Kashi 9 cikin 10 na Falasdinawa a Gaza an tilasta musu gudun hijira Hukumar Ba
Kasar Habasha ta ayyana kwanaki uku na zaman makoki na kasa domin nuna alhini ga mutanen da zaftarewar kasa ta ritsa da su Gidan rediyon kasar Habasha "Fana" ya watsa
Kasar Habasha ta ayyana kwanaki uku na zaman makoki na kasa domin nuna alhini ga
Yunkurin hukumar Falasdinawa na neman kama kwamandan 'yan gwagwarmayar birnin Tul-Karam babbar hidima ce ga
Masu goyon bayan fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila da 'yan adawa ba za su iya
Zababben shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jagoran juyin juya halin Musulunci shi ne mabudin
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya kira taron da kungiyoyin Falasdinawan suka gudanar a
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar