The latest news and topic in this categories.
A karon farko dakarun kungiyar “Hizbullah” na kasar Lebanon sun kai hari akan sansanin sojan na “ Jabalu-Nirya”, haka nan kuma wasu sabbin cibiyoyi da sansanonin ‘yan mamaya. Kafafen watsa
Jakadan kasar Iran a MDD ya rubutawa babban sakataren MDD wasika inda yake maida martini kan tuhumar da kasashen Amurka, Burtania da faransa suke wa kasar, na cewa ita ta
Gungun matasa a kasar Belgium sun rubutawa jagoran juyin juya halin musulunci Imam Sayyid Aliyul Khaminae wasika, don mayar masa da amsa kan wasikarsa garesu bayan fara yakin Tufanul Aksa.
Kafafen yada labarai na Falasdinawa a yankin yamma da kogin Jordan sun bada labarin shahadar
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty ta bayyana cewa saboda makaman da Amurka take bawa
Jakadan kasar Iran a MDD ya rubutawa babban sakataren MDD wasika inda yake maida martini
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar