The latest news and topic in this categories.
Manyan yan jam'iyyar Democrats a Amurka na ci gaba da nuna goyon bayansu ga mataimakiyar shugaban kasar a matsayin ‘yar takara bayan janyewar shugaba Biden. Gwamnan jihar Carlifonia Gavin Newsom
Majiyoyin lafiya a Falasdinu na cewa adadin mutanen da suka rasa rayukansu a wani hari da Isra’ila ta kaddamar a yankin Khan Younis ya kai akalla 27. Tunda farko da
Kakakin sojojin kasar Yemen Burgedia Janar Yahyah Saree ya bayyana cewa sojojin kasar sun cilla makamai masu linzami samfurin Bailistic kan birin Ummu Rasha Rash (eilat) na kasar Falasdinu da
Yahudawan sahyoniyya yan share a yankin yamma da kogin sun farwa wasu yan kasashen waje
Gwamnatocin kasashen China da Iran sun kaddamar da layin dogo na jigilar kayaki tsakanin kasashen
Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya yanke shawarar janyewa daga takarar shugabancin kasa a jam’iyyarsa
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar