The latest news and topic in this categories.
Hukumar UNRWA ta sanar da cewa: Sojojin mamayar Isra'ila sun kai hari kan ayarin motocin Majalisar Dinkin Duniya da ke kan hanyar zuwa Gaza Hukumar Ba da Agaji da Ayyuka
Yahudawan Sahayoniyya sun gudanar da zanga-zanga a filin jirgin saman Ben Gurion kafin Netanyahu ya tashi zuwa kasar Amurka Rahotonni sun bayyana cewa: Daruruwan yahudawan sahayoniyya ne suka gudanar da
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Wadanda suke kakabawa Iran takunkumai a yau sune suka baiwa makiyanta makamai masu guba Zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa: Wadanda
Hukumar UNRWA ta sanar da cewa: Sojojin mamayar Isra'ila sun kai hari kan ayarin motocin
Yahudawan Sahayoniyya sun gudanar da zanga-zanga a filin jirgin saman Ben Gurion kafin Netanyahu ya
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Wadanda suke kakabawa Iran takunkumai a yau sune suka
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Har yanzu batun Gaza shi ne batu
Shugaban kungiyar gwagwarmayar Ansarullah ta kasar Yemen ya gargadi Isra'ila cewa kasar Yemen na iya
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kashe gawurtaccen dan bindigan nan, Aminu Kanawa wanda shi ne mataimakin Bello Turji. Sojojin Operation Fansan Yamma ne suka kashe Aminu a wani samame
Hadakar kasashen nan uku na yankin Sahel AES da ta hada Burkina Faso da Mali da Nijar na shirin kafa wata rundunar soji ta hadin gwiwa mai dakaru 5,000. Ministan
Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA) ta ce hare-haren da Isra'ila ta kai kan sansanin 'yan gudun hijira na Jenin da ke gabar yammacin Kogin
Kasar Yemen ta ce ta saki ma'aikatan jirgin ruwan dakon kaya mallakin Birtaniya mai suna Galaxy Leader, wanda aka don nuna goyan baya ga Falasdinawa jim kadan bayan da Isra'ila
Mataimakin shugaban kasar Iran mai kula da tsare-tsare dabaru Muhammad Javad Zarif ya ce Iran ba barazana ce ba ga tsaron wata kasa. Zarif ya bayanna hakan ne a wata
Tsohon babban kwamandan dakarun IRGC na kasar Iran Mohsen Rezae ya bayyana cewa yakin gaza ko na tufanul aksa ta wargaza dukkan shirin HKI da kuma tunaninta a gabas ta