The latest news and topic in this categories.
A cikin sassa-ssa mabanbanta na kasar Nigeria an fara gtudanar da zaman juyayin Muharram na shahadar Imam Husain ( a.s). A ranar Lahadin da ta gabata ne dai aka fara
A jiya Litinin ne dai jiragen sama na yaki na HKI su ka kutsa cikin sararin samaniyar kasar Lebanon tare da kai hare-hare a ciki yankunan “Ayta-Sh’aba’ da “Dhalusha. A
A wata sanarwa da ‘yangwgawarmaayr na kasar Iraki su ka sanar, sun ambaci ceew; a Jiya Talata sun kai hari da jirgi maras matuki akan yankin Iliyat, dake karkashin mamayar
Kasashen Faransa da Canada sun yi Allah wadai da matakin da gwamnatin Isra'ila ta dauka
Zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce gwamnatinsa mai jiran gado ba za ta
Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta nada Shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar