The latest news and topic in this categories.
Kasar Iran za ta karbi bakwancin tawagogin diflomasiyya 41 a dandalin tattaunawar hadin gwiwar kasashen yankin Asiya Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Baqiri Kani ya sanar da cewa:
Tattaunawa tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da 'yan gwagwarmayar Falasdinawa kan musayar fursunoni ta fuskanci matsala Tashar talabijin ta 12 ta haramtacciyar kasar Isra'ila ta nakalto daga wani babban jami'in
Kwamitin kula da Falasdinawa da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila ya ce: Adadin fursunoni Falasdinawa da ake tsare da su a Yammacin Kogin Jordan ya
Kasar Iran za ta karbi bakwancin tawagogin diflomasiyya 41 a dandalin tattaunawar hadin gwiwar kasashen
Tattaunawa tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da 'yan gwagwarmayar Falasdinawa kan musayar fursunoni ta fuskanci
Kwamitin kula da Falasdinawa da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila
Sojojin Yemen da hadin gwiwar 'yan gwagwarmayar Iraki sun kai hare-hare guda biyu kan jiragen
Rikicin da ke faruwa a birnin El Fasher fadar mulkin jihar Darfur ta Arewa ta
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi kira da a hukunta dukkanin jami'an siyasa da na soja na gwamnatin 'yan ta'adda ta haramtacciyar kasar Isra'ila kan
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa ta yi barin wuta kan wata rundunar sojojin HKI a arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye a ranar Asabar inda ta
A cikin wani wanda Kungiyar Tarayyar Turai ta fitar, ta bayyana cewa ta kirayi jakadanta da ke Jamhuriyar Nijar sakamakon caccakar da hukumomin kasar suka yi wa kungiyar kan gudanar
Kafafen watsa labarun HKI sun bayyana cewa a safiyar yau Lahadi ce aka kaiwa ofishin jakadancinsu dake kasar Jordan hari da bindiga, kuma tuni jami’an tsaro sun rufe hanyar da
Kafafen watsa labarun HKI sun ce an kashe sojojinsu 2 a yayin da wasu 10 su ka jikkata a fafatawa da suka yi da ‘yan gwgawarmaya a kudancin kasar Lebanon.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran tana maraba da kowane mataki na kawo karshen rashin hukunta 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya