The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin afuwa ko sassauta hukunce-hukuncen da aka yankewa wasu fursunoni 2,654 a daidai lokacin da ake
Iran ta bukaci kasashen musulmi da du yi amfani da ‘dukkan hanyoyi’ don dakile kisan kiyashin da Isra’ila ke ci gaba da aikatawa a zirin Gaza. Ministan harkokin wajen kasar
Isra'ila ta ce an kashe mata sojoji takwas, a lokacin wani samame a birnin Rafah da ke Kudancin Gaza. Rundunar sojin Isra'ilan ta ce dakarun suna tafiya ne a cikin
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin
Iran ta bukaci kasashen musulmi da du yi amfani da ‘dukkan hanyoyi’ don dakile kisan
Isra'ila ta ce an kashe mata sojoji takwas, a lokacin wani samame a birnin Rafah
Al’ummar Musulmi a fadin duniya na gudanar da bukukuwan babbar sallah yau Lahadi. A jiya
Yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da gudanar da zanga-zanga a haramtacciyar kasar Isra'ila lamarin da
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka