The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana cewa ayyukan hajji, da taron musulmi a wurare masu tsarki a kasar Hijas yana tada hankalin makiya a duniya.
Mukaddashin ministan harkokin wajen JMI Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa, HKI zata jefa kanta cikin Jahannam idan ta kuskura ta farwa kasar Lebanon da yaki da nufin mamayarta. Tashar
Limamin masallacin jumma’a a nan birnin Tehran ya yi allawadai da kissan kiyashin da ake yi a kauyukan kasar Sudan. Tashar talabjin ta Labarai a nan Tehran ta nakalto limamin
Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana cewa ayyukan hajji, da
Mukaddashin ministan harkokin wajen JMI Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa, HKI zata jefa kanta
Limamin masallacin jumma’a a nan birnin Tehran ya yi allawadai da kissan kiyashin da ake
Tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto yan rahotanninta daga Gaza suna cewa
Dakaru masu gwagwarmaya da yan ta’adda a kasar Iraki sun bada sanarwan cilla makaman Drons
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka