The latest news and topic in this categories.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Barazanar nukiliyar yahudawan sahyoniya na iya canza koyarwar Iran kan batun nukiliya Sakataren majalisar kula da harkokin kasashen waje ta Iran Abbas Arakchi
Shugaban rikon kwarya a kasar Iran ya jaddada cewa: Tsarin Iran na tallafawa kungiyoyin gwagwarmaya ba zai canza ba Shugaban rikon kwarya da ke tafiyar da harkokin shugabancin kasar Iran
Dakarun Izzuddeen Al-Qassam sun nuna yadda suka halaka sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila da raunata wasu tare da kama wasu a matsayin fursunonin yaki Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Barazanar nukiliyar yahudawan sahyoniya na iya canza koyarwar
Shugaban rikon kwarya a kasar Iran ya jaddada cewa: Tsarin Iran na tallafawa kungiyoyin gwagwarmaya
Dakarun Izzuddeen Al-Qassam sun nuna yadda suka halaka sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila da raunata
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila' tana aikata munanan laifuka a kan fursunonin Falasdinawa da take tsare
Kazamin fada tsakanin sojojin Sudan da Dakarun kai daukin gaggawan kasar ya janyo hasarar rayuka
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bukaci a hukunta dukkanin jami'an siyasa da na soja na gwamnatin Isra'ila kan irin ta'asar da suka aikata. Ayatullah Khamenei
Kungiyar Hizbullah ta sanar da kai hare-hare da dama da jirage marasa matuka da makamai masu linzami kan wurare da sansanonin soji a yankin Tel-Aviv da kuma kudancin Isra'ila. A
Iran ta ce za ta tattauna da kasashen turai - Faransa, Jamus da Birtaniya - kan batutuwan da suka shafi shirin nukiliyarta. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta sanar a ranar Lahadin nan cewa, adadin mutanen da sukayi shahada a hare-haren Isra’ila ya kai 44,211 tun bayan fara yaki da Isra'ila fiye da
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi kira da a hukunta dukkanin jami'an siyasa da na soja na gwamnatin 'yan ta'adda ta haramtacciyar kasar Isra'ila kan
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa ta yi barin wuta kan wata rundunar sojojin HKI a arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye a ranar Asabar inda ta