Ana Ci Gaba Da Zanga Zangar Goyon Bayan Gaza A Kasashen Duniya Da Dama

Mutanen a kasashen duniya da dama suna ci gaba da zanga zangar goyon bayan al-ummar Falasdinu da kuma yin allawadai da HKI. Kamfanin dillancin labaran IRIB.NEWS na kasar Iran ya bayyana cewa mutanen musamman daliban jami’o’ii a  a birnin Wanariya a kasar Italia, Tokyo na kasar Japan, Al-Jadida na kasar Morokko, Rotadam na kasar Holan, […]

Iran Tana Halattar Babban Taro Kan Ayyukan Fasaha A Kasar Italiya

JMI tana halattar taron baje kolin fasaha mafi girma a duniya a karo na 9 wanda ake gudanarwa a halin yanzu a kasar Italiya. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya bayyana cewa an bude dakin ayyukan fasaha na kasar Iran a taron baje kolin fasahar ne tare da halattar jakadan kasar Iran a […]