Fiye Da Falasdinawa Dubu 45 Ne Suka Gudanar Da Sallar Juma’a A Masallacin Qudus A Jiya

Falasdinawa fiye da dubu 45 suka gudanar da sallar Juma’a a masallacin Al-Aksa a jiya jumma’a duk da hana matasa da damaa shiga masallacin wanda sojojin HKI su ka yi. Kamfanin dillancin labaran IRIB-NEWS ya kara da cewa sojojin yahudawan sun hana matasa Falasdinawa da dama shiga masallacin, sun kuma kama matasa da dama wadanda […]
Kasar Iran Tana Sayarawa Kasashen Afrika Fiye da 39 Kayayyakin Da Take Kerawa

Kasar Iran Tana Sayarawa Kasashen Afrika Fiye da 39 Kayayyakin Da Take Kerawa
MDD Ta Bayyana Cewa Dole Ne A Dora Wa HKI Takunkuman Tattalin Arzikin Kan Kisan Kare Dangi A Gaza

Wani rahotu na musamman dangane da yaki A Gaza, hukumar kare hakkin bil’adma na MDD mai kula da al-amuran Falasdinawa ya bayyana cewa dole ne a tsaida yaki a gaza, a kuma dorawa HKI takunkuman tattalin arziki sannan a kare al-ummar falasdinawa daga cutarwar yahudawan. Kamfanin dillancin labaran ISNA na daliban jami’a a nan Iran […]
Sojojin Kasar Iran Sun Zama Abin Alfahiri Da Kuma Dogora Ga Mutanen Kasar

A hudubobinsa na sallar Jumma’a a jiya, a nan Tehran, Ayatullah Ahmad Khatami ya bayana cewa sojojin kasar sun zama abin alfahari sannan abin dogaro don kare kasar daga makiya da kuma tabbatar da zaman lafiya a kasar. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto limamin yana cewa maida martini wanda sojojin kasar […]
Iran: Ra’isi Ya Ce: Muna Yi Wa Nahiyar Afirka Kallon Girmamawa Ba Irin Na Bautarwa Ba

Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa kallon da kasar Iran take yi wa kasashen Afrika kallon abokan tarayyar ne da kuma girmamawa. Kamfanin dillancin labaran IRIB-NEWS na kasar Iran ya nakalto shugaban yana fadar haka a taro na 2 tsakanin JMI da kasashen Afrika wanda aka gudanar a nan Tehran. Ya kuma […]