The latest news and topic in this categories.

 Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa Yayi Tir Da ci Gaba Da Kai Hare-haren Isra’ila A Gaza.
22 Apr

 Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa Yayi Tir Da ci Gaba Da Kai Hare-haren Isra’ila A Gaza.

A wata ganawa da aka yi tsakanin babban sakataren kungiyar hadin kan kashen larabawa Ahmad Abul Gaith da manzon musamman

Asusun Kula Da Mata Da Kana Nan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF Ta Bukaci A Kawo Karshen  Laifukan Isra’ila A Gaza.
22 Apr

Asusun Kula Da Mata Da Kana Nan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF Ta Bukaci A Kawo Karshen  Laifukan Isra’ila A Gaza.

A wani martani da Asusun kula da mata da yara kanana na majlisar dinkin duniya UNICEF ya yi game da

Dubban Alummar kasar Nijer Ne Suka yi Zanga zangar Adawa Da ci Gaba Da Kasancewar Sojojin Amurka A Kasar
22 Apr

Dubban Alummar kasar Nijer Ne Suka yi Zanga zangar Adawa Da ci Gaba Da Kasancewar Sojojin Amurka A Kasar

Rahotanni sun bayyana cewa da safiyar yau Litinin  dubban daruruwan Alummar kasar Nejar ne suka yi  zanga-zangar a gaban  sansanin

Jagororin Gwagwarmaya A Yankin Falasdinu Sun Kai Ziyara Ofishin Jakadancin Iran A Kasar Siriya
22 Apr

Jagororin Gwagwarmaya A Yankin Falasdinu Sun Kai Ziyara Ofishin Jakadancin Iran A Kasar Siriya

Rahotanni sun bayyana cewa Jagororin kungiyoyin gwagwarmaya da suka ziyarci ofishin jakadancin Iran dake birnin Damaskas na kasar siriya sun

Iran Ta Jaddada Game Da Muhimmancin Fadada Dangantakarta Da Kasar Pakistan
22 Apr

Iran Ta Jaddada Game Da Muhimmancin Fadada Dangantakarta Da Kasar Pakistan

A wani taron manema labarai  da ya gudana tsakanin fira ministan kasar Pakistan Mohammad shahbaz Sharif da Shugaban kasar Iran