The latest news and topic in this categories.
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa da dama daga cikin sojojinsu dake Gaza sun jikkata sanadiyyar harin ‘yan gwagwarmaya. Majiyar ta ambaci cewa a cikin sa’oi 24 da su
Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinawa ta sanar da cewa,ya zuwa yanzu adadin Falasdinawan da su ka yi shahada sun kaidubu 33 da 482. Sanarwar ta kuma ce, wadanda su ka
A wasannin kokawa na gargajiya da ake yi a kasar Kyrgyzstan ‘yan wasan Iran sun sami kyautuka mabanbanta da su ka kunshi zinariya 4, azurfa 3 da kuma tagulla 2.
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa da dama daga cikin sojojinsu dake Gaza sun
Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinawa ta sanar da cewa,ya zuwa yanzu adadin Falasdinawan da su
A wasannin kokawa na gargajiya da ake yi a kasar Kyrgyzstan ‘yan wasan Iran sun
A mayar da martani da hare-haren wuce gona da iri na HKI akan kasar Lebanon,
Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi wanda ya gana da mataimakin shugaban majalisar koli ta
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da