Bayanin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Dangane Da Kai Wa HKI Hari

A wani bayani da ma’aikatar harkokin wajen Jamhuriyar musulunci ta Iran ta fitar ta bayyana cewa; A karkashin dokar MDD mai lamba 51 Sojojin Iran sun mayar da martani akan wuce gona da iri na ‘yan sahayoniya wanda ya yi sanadiyyar shahadar masu bayar da shawarar soja ga gwamnatin Syria. Bayanin na ma’aikatar harkokin wajen […]

Rundunar  IRGC: Ta  Fitar Da Bayani Akan Harin Da TA Kai Wa Isra’ila

Dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran sun fitar da bayani akan hare-haren da su ka kai wa sansanoni da cibiyoyin sojan HKI, tare da jaddada cewa matukar ‘yan sahayoniyar  ko Amurka su ka mayar da martani, to za su dandana kudarsu. Bayanin dakarun kare juyin musuluncin na Iran ya kuma ce; A karkashin […]

Iruni: Idan Har Isra’ila Ta Kai Mana Hari Za Ta Fuskancin Martani Mai Tsanani

Jakadan Jamhuriyar Musulunci Ta Iran a MDD, Amir Sa’id Iruni ya bayyana cewa; Idan har Isra’ila ta kai wa Iran wani harin,to za ta fuskanci mayar da martani mai tsanani. Jakadan na Iran a MDD ya kuma ce, harin na Iran halartaccen martani ne akan harin da Isra’ila ta kai wa karamin ofishin jakadancinta a […]

Kafafen Watsa Labarun Amuruka: Iran Ta Harba Daruruwan Makamai Masu Linzami Akan HKI

Jaridar “New york Times” ta bayyana cewa; hare-haren da Iran ta kai wa Isra’ila ta kunshi makamai masu linzami samfurin “Cruise”110, da jiragen sama marasa matuki 185, da kuma makamai masu linzami da ake harbawa daga kasa 36. Ita kuwa kafar watsa labarum NBC, ta ambato jami’an Amurka suna bayyana damuwarsu akan cewa Isra\ila za […]