Kafafen Watsa Labarun Amuruka: Iran Ta Harba Daruruwan Makamai Masu Linzami Akan HKI

Jaridar “New york Times” ta bayyana cewa; hare-haren da Iran ta kai wa Isra’ila ta kunshi makamai masu linzami samfurin “Cruise”110, da jiragen sama marasa

Jaridar “New york Times” ta bayyana cewa; hare-haren da Iran ta kai wa Isra’ila ta kunshi makamai masu linzami samfurin “Cruise”110, da jiragen sama marasa matuki 185, da kuma makamai masu linzami da ake harbawa daga kasa 36.

Ita kuwa kafar watsa labarum NBC, ta ambato jami’an Amurka suna bayyana damuwarsu akan cewa Isra\ila za ta iya kai wa Iran, tare da tsoron abinda zai iya biyo baya.

Bugu da kari majiyar Amurkan ta ce shugaban kasar Joe Biden ta fada wa ‘yan sahayoniya rashin fatanta na ganin yaki ya fadada a gabas ta tsakiya.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments