An Raya Daren Farko Na Dararen “Lailatul-Qadari” A Iran

A jiya Juma’a ne al’ummar Iran su ka raya daren farko daga cikin dararen ‘lailatul-Qadari’ a cikin masallatai da wasu cibiyoyi na addini ta hanyar  karatun alkur’ani da yin adduo’i. Da asubahin ranar 19 ga watan Ramadan ne dai wani Bakawarije, Ibn Muljim ya sari Imam Ali (a.s) da takobi a lokacin da ya yi […]

Sayyid Hassan Nasrallah Ya Yi Kira Da A Fito Sosai A Ranar Kudus Ta Duniya

Babban magatakardar kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrallah ya yi kira da mutane da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin raya ranar Kudus da duniya da ake yi a juma’ar karshe ta watan azumin Ramadana. Sayyid  Hassan Nasrallah ya bayyana hakan ne dai a yayin jawabinsa na raya dararen “lailatul-Qadari” a jiya juma’a,inda ya yi ishara […]

Bayanin Rundunar Sojan Iran Dangane Da Ranar Jamhuriyar Musulunci

 Rundunar sojan Iran ta fitar da bayani dangane da zagayowar ranar Jamhuriyar Musulunci ta Iran wacce ake yin bikinta a kowace ranar 12 ga watan farko na a kalandar Iraniyawa, da ya yi daidai da 31 ga watan Maris. Wani sashe na bayanin ya kunshi cewa: “Ranar 12 ga watan Farvardin wacce ita ce, ranar […]

‘Yan Wasan “Taekwondo” Mata Na Iran Sun Kan Hanyar Kafa Tarihi A Paris

Rahotannin kafar watsa labaru ta “Parstoday’ ta bayyana cewa, Iran ta aike da tawaga ta ‘yan wasan “Taekwondo” idan ake fafatawa da su a wasannin da ake yi a birin Paris na kasar Faransa.  ‘Yan wasan matan su biyu  su ne; Nahida Kiyani  ‘yar shekaru 25 da Mubinah Ni’imat Zadeh ‘yar shekaru 18. A wasannin […]