Iran Ta Karyata Zargin Da Amurka Da Birtaniya Suka yi Mata Kan Abin Da Ke Faruwa A Tekun Bahar Maliya

A cikin wata wasikar mayar da martani da Jakadan kasar Iran na din-din-din a majalisar dinkin duniya ya aikewa da kwamitin tsaro na Majalisar dinkin Duniya ya karyata zargin da Amaurka da birtaniya suka yi mata na hannun kan abubuwan dake faruwa a tekun bahar maliya da kuma ci gaba da hare haren ramuwa da […]
Isra’ila Ta Kai Hari A Asibitin Al-shifa A Gaza Kuma Yayi Sanadiyar Mutuwa Da Jikkata Falasdinawa Da Dama

Rahotanni sun bayyana cewa: sojojin HKI sun kaddamar da harin a Asibitin Al-shifa dake zirin gaza tare da bude wuta kan mai uwa da wabi da hakan yayi sanadiyar mutuwa da kuma jikkata Falasdinawa da dama. Ministan lafiya a yankin Gaza ya bayyana cewa kimanin falasdinawa 30,000 ne suka rasa rayukansu da suka hada da […]
Shugaban kasar Iran Raisi Ya Zanta Ta Wayar Tarho Da Shugaban Rasha Putin

A lokacin zantawar ta su shugaban kasar iran Ibrahim Ra’isi ya jinjina game da muhimmacin alakar dake tsakanin kasashen Rasha da iran musamman idan aka yi la’akari da irin yadda suka yi tarayyar a wasu kungiyoyi na kasa da kasa kamar kungiyar kadin kai na kasashen Shanghai da kuma Biricks ,don haka jadda game da […]
Sojojin Najeriya Sun Hallaka Kasurgumin Dan Bindiga, Kachalla Damina Da Yaransa

Kasurgumin ɗan bindigar nan da ya addabi jihohin Sakkwato da Zamfara da kuma Katsina, Kachalla Damina, ya baƙunci lahira tare da wasu daga cikin manyan yaransa. Wannan na zuwa ne biyo bayan artabun da sojojin Nijeriya suka yi da Kacalla tare da yaransa bayan samun wasu bayanan sirri. Bayan samun bayanan ne rundunar sojin saman […]
Jagoran Musulunci Na Iran Ya Bayyana Sabuwar Shekara A Matsayin Ta Bunkasa Kere-kere Da Hadin Guiwa Da Alumma

A cikin sakon taya murnar shiga sabuwar shekara ta 1403 ta hijira shamsiyya da Jagoran juyin musulunci na kasar Iran Ayatullah Imam Khamna’I ya yi a yau laraba 20 ga watan maris a sanyawa sabuwar shekarar sunan shekarar bunkasa kere-kere da hadin guiwar Alumma, Yace zan so na aike da sakon taya murna ga dukkan […]