Amurka : Isra’ila Ta Jibge Tarin Sojoji A Rafah Domin Kai Farmaki
Jami'an na gwamnatin Biden guda biyu sun ce Isra'ila ta tattara isassun sojoji a gefen birnin Rafah domin kaddamar da
Babu Asibitoci Da Ke Aiki A Arewacin Gaza
Ofishin yada labarai na gwamnatin Gaza ya ce asibitoci ba sa aiki a arewacin yankin da aka yi wa kawanya.
Kanaani : Faransa Ba Ta Da Hurimin Tsoma-baki A Harkokin Shari’ar Iran
Iran ta bakin Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar, ta ce faransa ba ta da hurimun tsoma baki a harkokin shari’ar
Putin Zai Ziyarci Kasar Sin A Ranakun 16 Da 17 Ga Watan Mayu
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin zai ziyarci kasar Sin a ranakun 16 da 17 ga watan Mayu bisa gayyatar Xi
Jagora: Ya Bukaci Mabiya Mazhabar Ahlul-Baiti(a) Su Yada Mazhabar A Kasashen Duniya
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminaee, ya bayyana cewa nauyi ne a kan
Iran: Shishigin Amurka A Cikin Al-Amuran Afganistan Yana Kara Rikita Al-Amura A Kasar
Ministan harkokin wajen kasar Iran Hussain Amir Abdullahiyan ya bayyana cewa ci gaba da shishigin da gwamnatin kasar Amurka take