A wata sanarwa da ‘yangwgawarmaayr na kasar Iraki su ka sanar, sun ambaci ceew; a Jiya Talata sun kai hari da jirgi maras matuki akan yankin Iliyat, dake karkashin mamayar HKI.
Sanarwar ta ‘yan gwagwarmaya ta kuma ambaci cewa harin na jiya Talata an kai shi ne a karkashin taimakwa da Falasinawa da suke fuskantar kisan kiyashi daga HKI.
Wannan sanarwar ta ‘yan gwgawarmayar Iraki, ta zo ne kwanaki kadan bayan da sanar da wani hari na hadin gwiwa a tsakaninsu da sojojin Yemen.
‘Yan gwgawarmaya daga Iraki da Yemen suna cikin na gaba-gaba wajen taimakawa Falasdinawa ta hanyar kaiwa manufofin HKI hare-hare.